iqna

IQNA

birnin Landan
Tehran (IQNA) Gidan kayan tarihi na Victoria da Albert na Landan na gudanar da wani taro kan azumin Ramadan.
Lambar Labari: 3488716    Ranar Watsawa : 2023/02/25

Tehran (IQNA) Kungiyar kwallon kafa ta Blackburn Rovers a Ingila ta lashe lambar yabo ta Ehsan don Kwarewa a Diversity da Inclusion saboda mutunta yancin Musulmai.
Lambar Labari: 3488228    Ranar Watsawa : 2022/11/24

Tehran (IQNA) Za a gudanar da muzaharar ranar Qudus ta duniya a birnin Landan a ranar Juma'ar karshe ta watan Ramadan tare da halartar kungiyoyin Musulunci da na kare hakkin bil'adama da dama da kuma wasu baki da aka gayyata.
Lambar Labari: 3487155    Ranar Watsawa : 2022/04/11

Tehran (IQNA) an gudanar da taron juyayin Ashura a birnin Landan na kasar Burtaniya domin tunawa da ranar shahadar Imam Hussain (AS) da zuriyar manzon Allah (SAW).
Lambar Labari: 3486221    Ranar Watsawa : 2021/08/20

Tehran (IQNA) za a gudanar da zaman taro domin tunawa da zagayowar lokacin rasuwar marigayi Imam Khomeini a  birnin Landan na kasar Burtaniya.
Lambar Labari: 3485964    Ranar Watsawa : 2021/05/30

Tehran (IQNA) Sayyid Hashem Musawi shugaban cibiyar musulunci ta birnin Landan ya bayyana natsuwar ruhi a matsayin daya daga cikin hanyoyi da ke taimakawa wajen fahimtar ma'anonin kur'aani.
Lambar Labari: 3485851    Ranar Watsawa : 2021/04/27